Gine ko Jamhuriyar, Gine ko Gine-Conakry ,(da yaran Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), ƙasa ce, da take a nahiyar.

Gini
République de Guinée (fr)
Flag of Guinea (en) Coat of arms of Guinea (en)
Flag of Guinea (en) Fassara Coat of arms of Guinea (en) Fassara


Take Liberté (en) Fassara

Kirari «Work, Justice, Solidarity (en) Fassara»
Wuri
Map
 10°N 11°W / 10°N 11°W / 10; -11

Babban birni Conakry
Yawan mutane
Faɗi 12,717,176 (2017)
• Yawan mutane 51.73 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma
Yawan fili 245,857 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Mount Richard-Molard (en) Fassara (1,752 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi French West Africa (en) Fassara
Ƙirƙira 2 Oktoba 1958
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Guinea (en) Fassara Mamady Doumbouya (mul) Fassara (1 Oktoba 2021)
• Prime Minister of Guinea (en) Fassara Bah Oury (en) Fassara (27 ga Faburairu, 2024)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 16,091,817,842 $ (2021)
Kuɗi Guinea Franc
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .gn (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +224
Lambar taimakon gaggawa 117 (en) Fassara, 18 (en) Fassara da 442-020 (en) Fassara
Lambar ƙasa GN
Wasu abun

Yanar gizo presidence.gov.gn

Afirka. Gine tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a da suka kai kimanin 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban ƙasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.

Mamady Doumbouya shugaba mai ci a kasar

Gine ta samu 'yancin kanta a, shekara ta 1958, daga Faransa.

Manazarta

gyara sashe


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe