Jump to content

Asunción

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asunción
Nuestra Señora Santa María de la Asunción (es)


Suna saboda Assumption of Mary (en) Fassara
Wuri
Map
 25°18′00″S 57°38′00″W / 25.3°S 57.6333°W / -25.3; -57.6333
Ƴantacciyar ƙasaParaguay
Capital district or territory (en) FassaraCapital District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 462,241 (2022)
• Yawan mutane 3,950.78 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 117 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Paraguay River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 43 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1537
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Cabinet of Asuncion (en) Fassara
Gangar majalisa Municipal Board of Asuncion (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 1001–1925
Tsarin lamba ta kiran tarho 021
Lamba ta ISO 3166-2 PY-ASU
Wasu abun

Yanar gizo asuncion.gov.py
Instagram: muniasu Edit the value on Wikidata

'Asunción (furucci da Spanish: asunˈsjon) ita ce babbar birnin kasar Faragwai, kuma birni mafi yawan al'umma a kasar. Birnin na nan ne a bangaren hagu na rafin Faragwai, a kusa da mahadar rafin Faragwai da rafin Pilcomayo, a nahiyar Amurka ta Kudu. Rafin Faragwai da bay din Asunción dake arewa maso yamma ita ta raba birnin da Occidental Region of Paraguay da kuma kasar Argentina a bangaren kudun birnin. Sauran bangaren birnin Central Department ne ya kewaye shi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.