Jump to content

Shugaban Gwamnati

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
shugaban gwamnati
public office (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ɗan siyasa
Bangare na gwamnati
Organization directed by the office or position (en) Fassara gwamnati
Yadda ake kira namiji Regierungschef, Regierungschef, vyriausybės vadovas da predsednik vlade
Giuseppe Conte, Firayim Minista na Italiya
Dmitry Medvedev, Firayim Minista na Rasha
Scott Morrison, Firayim Minista na Australiya
Leo Varadkar, Taoiseach na Ireland
Narendra Modi, Firayim Minista na Indiya
Angela Merkel, Chancellor na Germany
Shinzō Abe, Firayim Minista na Japan
Mahathir Mohamad Firayim Minista na Malaysia

Shugaban Gwamnati wannan lakabi ne da ake yiwa mafi girman jami'i mai zartarwa na sovereign state ko na biyun sa, a Kasar Tarayya, ko a self-governing colony, wanda ke gaban kabinet, kungiyar ministoci ko sakatarai wadanda ke jagororin hukumomin zartarwar. Kalmar "shugaban gwamnati" tana da ban-banci da kalmar "shugaban kasa" (kamar yadda yake a article bakwai 7 na Vienna Convention on the Law of Treaties, da article 1 na Convention on the Prevention and Punishment of Crimes against Internationally Protected Persons, including Diplomatic Agents da kuma a jerin protocol na majalisar dinkin duniya),[1][2][3] kuma shugaban ci ne daban-daban na mutane, ko mukamai wanda ya danganta ne da tsarin wace kasa ce.

  1. HEADS OF STATE, HEADS OF GOVERNMENT, MINISTERS FOR FOREIGN AFFAIRSwebarchive|url= |date=2012-11-16, Protocol and Liaison Service, United Nations (2012-10-19). Retrieved on 2013-07-29.
  2. Vienna Convention on the Law of Treaties 1969, International Law Commission, United Nations. Retrieved on 2013-07-29.
  3. Convention on the Prevention and Punishment of Crimes against Internationally Protected Persons, including Diplomatic Agents 1973, International Law Commission, United Nations. Retrieved on 2013-07-29.