Jump to content

Zanen Ra'ayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zanen Ra'ayi
art movement (en) Fassara, art genre (en) Fassara, painting movement (en) Fassara da art style (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1860s
Notable work (en) Fassara Zanen Ra'ayi, fitowar rana
Suna saboda Zanen Ra'ayi, fitowar rana
Ta biyo baya post-impressionism (en) Fassara da Expressionism (en) Fassara
Mai ganowa ko mai ƙirƙira Louis Leroy (mul) Fassara, Francesco Filippini (mul) Fassara da Claude Monet
Impression, Sunrise, 1872 Claude Monet mai akan zanen zane yanzu yana zaune a Musée Marmottan Monet a Paris. Wannan zanen ya zama tushen sunan motsin bayan labarin Louis Leroy, " Nunin masu Impressionists ", yana nuna cewa zanen ya kasance, mafi yawan, zane.

Zanen Ra'ayi wato Impressionism wani salo ne na zane da akayi a ƙarni na 19 wanda akeyi da ƙananan, siraran buroshi, masu buɗaɗɗun bayanai, tare da mayar da hankali akan ainihin haske na yanayi tare da sauyin yanayi (sukan nuna wucewar lokacin misali, rana da yini), ainihin abubuwan da ke faruwa, daga saƙo daban daban, tare da amfani da zurga-zurga a matsayin muhimmin al'amari na mutane da ra'ayoyin su, Zanen Impressionism ya samo asali ne daga wani kungiyar masu zane na kasar Parisa,[1] wanda kasuwar baje kolinsu na hotuna ya janyo masu shahara a tsakanin shekarun 1870s da 1880s.

Masu ra'ayin Zanen Ra'ayi sun fuskanci suka mai tsanani daga kungiyoyin wasu mazana na kasar Faransa. Sunan salon ya samo asali ne daga lakabin aikin Claude Monet, Impression, soleil levant ( Impression, Sunrise ), wanda ya sa mai suka Louis Leroy ya ƙaddamar da kalmar a cikin wani bita na satirical da aka buga a jaridar Parisian Le Charivari . Ci gaban Zanen Ra'ayi a cikin zane-zane ba da daɗewa ba ya samu goyon baya daga wasu kafofin watsa labarai waɗanda suka zama sanannun wakokin ra'ayi da wallafe-wallafen ra'ayi .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Impression, Sunrise, Musée Marmottan Monet