Jump to content

Chris Allen (1989)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chris Allen (1989)
Rayuwa
Haihuwa Devizes (en) Fassara, 3 ga Janairu, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Swindon Town F.C. (en) Fassara2007-2009120
Weymouth F.C. (en) Fassara2009-2010190
Forest Green Rovers F.C. (en) Fassara2010-2012210
Swindon Supermarine F.C. (en) Fassara2010-2010160
Staines Town F.C. (en) Fassara2011-201241
Frome Town F.C. (en) Fassara2012-201290
Bath City F.C. (en) Fassara2012-2015987
Chippenham Town F.C. (en) Fassara2015-201540
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Chris Allen (an haife shi a shekara ta 1898) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.

Cigaban aikinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Allen a Devizes, Wiltshire, kuma ya fara ƙaramar aikinsa tare da ƙungiyar Devizes under-9s na gida kafin ya shiga tsarin samari a Swindon Town.Allen ya jagoranci tawagar matasan Swindon zuwa matakin kusa da na karshe na gasar cin kofin matasa na FA ta 2007.[1]inda Newcastle United ta fitar da su bayan da aka bai wa Allen jan kati a kusa da farkon karin lokacin.[2] Manajan Paul Sturrock ya ba Allen kwangilar ƙwararrun shekaru biyu wanda aka sanya hannu a cikin Mayu Shekara ta 2007

  1. "We Need You, Says Allen". Wiltshire Gazette and Herald. 12 February 2007. Retrieved 18 December 2009.[permanent dead link]
  2. "Cup heartbreak for Town youngsters". Swindon Advertiser. 12 February 2007. Retrieved 18 December 2009.